Abinda Burtaniya ta ke bai dace ba_ Assad - Naija Crab Tech Blog

Search Blog

Artikel Terbaru

Featured

Sunday, 6 December 2015

Abinda Burtaniya ta ke bai dace ba_ Assad

Shugaba Bashar Al-assad ya kira matakin da Burtaniya ta dauka na kai hare-hare ta sama cikin Syria da haramtacce ne. Ya yi wannan jawabi ne a wata hira da ya yi da gidan jaridar Sunday Times ta Burtaniya

Want to Contact Us For Ads or Promotion? Click Here

Put your ad code here