Featured
Sunday, 20 August 2017
PDP ta lallasa APC a zaben Gombe
Jam’iyyar PDP ta doke APC a zaben cike gurbi da akayi na dan majalisar dokokin jihar Gombe jiya Asabar.Dan takaran kujeran dan majalisar Dukku na jam’iyyar PDP Sa’idu Malala ne ya lashe zaben da kuri’u sama da 7000 in da A Inuwa ya sami kuri’u 4000 da yan kai.
A watan Yunin da ya gabata ne Allah yayi wa dan Majalisar dokokin jihar da ke wakiltan karamar hukumar Dukku Gambo Kabade rasuwa.Jam’iyyu 7 ne suka takara a zaben.
- Next Yadda Na Ji Rauni A film Din Dakin Amarya —Aisha Tsamiya
- Previous Zan sallami Arsene Wenger daga Arsenal idan na siya kungiyar kwallon kafar – Dangote

Subscribe to:
Post Comments (Atom)
ConversionConversion EmoticonEmoticon