A Karo Na Biyu Buhari Ya Soke Zaman Majalisar Ministoci - Naija Crab Tech Blog

Search Blog

Artikel Terbaru

Featured

Wednesday 6 September 2017

A Karo Na Biyu Buhari Ya Soke Zaman Majalisar Ministoci



A karo na biyu tun bayan da ya dawo jinya daga waje, Shugaba Muhammad Buhari ya soke zaman majalisar ministoci wanda aka tsara gudanarwa a yau Laraba.
Ministan Yada Labarai, Lai Mohammed ya ce an soke zaman majalisar ce saboda rashin isasshen lokaci da ministocin za su nazari kan batutuwan da aka tsara tattaunawa a lokacin zaman sakamakon bukukuwan Babban sallah da aka gudanar.

Want to Contact Us For Ads or Promotion? Click Here

Put your ad code here